![]() | |
---|---|
academic discipline (en) ![]() ![]() ![]() ![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
public health (en) ![]() |
Facet of (en) ![]() |
public health (en) ![]() |
Karatun ta |
environmental health sciences (en) ![]() |
Lafiyar muhalli, reshe ne na kiwon lafiyar jama'a da ke kula da duk wani nau'i na yanayin halitta da ginannen yanayin dake shafar lafiyar ɗan Adam. Don sarrafa abubuwan da za su iya shafar lafiya, yadda ya kamata, dole ne a ƙayyade buƙatun da dole ne a cika don ƙirƙirar yanayi mai kyau.[1] Manyan ƙa'idojin kiwon lafiyar muhalli, sune kimiyyar muhalli, (toxicology), wato ilimin cututtuka na muhalli, da muhalli da likitancin sana'a.[2]